User:Bbsadiq
Appearance
| User language | ||
|---|---|---|
| ||
| Users by language |
Ni yakubu an haifeni a shekara ta alif Dari Tara da saba'in da shida a ranar ashirin da Bihar watan shabi'yu anan garin Gwambe a unguwar dawaki nayi karatun muhammadiya a makarantar loddo fake unguwar Bajoga dake cikin garin Gwambe nayi makarantar firamare a sentaral firamare sukul anan cikin grain Gwambe ashekarata alib na Dari Tara da tamanin da biyar na kammala a shekarata alib daritara da chasa'in inda acigaba batareda samun tsaikoba Wanda a yanzu INA aiki da babbar ma'aikatar kiwon lafiya ta kasa dake nan cikin jihar Gwambe