Jump to content

kyanda

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

kyanda ko Bakon dauro wata cuta ce da take yaɗuwa ta iska da kuma mu'amala da mai ɗauke da cutar, ana kamuwa da ita ta hanyar atishawa, tari da sauran su. Cutar na yaduwa ne ta hanyar tari da atishawa da kuma mu'amula da mai dauke da cutar.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:measles
  • Larabci:
  • Faransanci:

Manazarta

[gyarawa]