Yashi
Appearance
Yashi Ma'ana ƙasa, ana ɗiboshine daga cikin ruwan rafi wasu kuma acikin Kwata wanda idan anyi ruwan sama yake zuwa kwata yataru sai a kwasa, yashi yakasu kashi kashi da dama akwai yashi mai laushi, mai haƙori, yaska.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Wannan yashin bayada laushi bazeyi daɗin aikiba.
- Muhammad ya sauke yashi mai haƙori.
FASSARA
[gyarawa]- Turanci: sand.
- Larabci: رمل
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.154. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,157