Dukkan logs na bayyana
Appearance
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 06:32, 23 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Walawa (Created page with "== Hausa == Samun yanayi na yanci da nishadi da kwanciyar hankali. == English == * Liberty")
- 09:49, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Taƙashi (Created page with "== Hausa == '''Taƙashi''' shine soyayyen Nonon Akuya.")
- 09:46, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Kufaya (Created page with "Kalma ce da ke nufi "cokali" a yau duk da dai a zamanin da can Hausawa na amfani da kuyafa wanda aka sassaƙa daga itace ne, to amma bayan zuwan cokali da ludayi na bature sai aka zubar da na sassaƙar tare da sunan nasu.")
- 09:45, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Dutse Uku (Created page with "Dutse uku na nufin "murhu" wanda ake girki a kai musamman a zamanin da lokacin da ake amfani da duwatsu guda uku wajen kafa murhun da za a dafa abinci.")
- 09:45, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Zazzafe (Created page with "Wannan kalma na nufin ɗumame wato abincin da ya kwana aka ɗumama shi wadda harwayau ake yi wa kirari da zafi biyu.")
- 09:42, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Taure (Created page with "Wannan kalma da a shekarun baya Hausawa ke amfani da ita wajen kiran bunsuru da ya riƙa.")
- 09:18, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɗakwara (Created page with "Tsiro ne wanda yake fitowa ya girma da Damuna.")
- 05:37, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɗan gudun hijira (Created page with "== Hausa == * Wanda ya bar barinsa ya koma wani gari ta dalilin rashin lafiya a inda ya baro. == English == * emigrant")
- 05:35, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɗan gata (Created page with "== Hausa == * Mafi soyuwa == English == * a favourite child")
- 05:33, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɗan fatsa (Created page with "== Hausa == * Mai kamun kifi da fatsa. == English == * fisherman")
- 05:30, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɗan Caca (Created page with "== Hausa == * Mai yin Caca. == English == * gambler")
- 05:28, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɗan Bumburutu (Created page with "== Hausa == * Mai Sayar da Man Fetur a gefen Titi == English== * roadside petrol hawker")
- 05:27, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Bumburutu (Created page with "== Hausa == * Sayar ma man fetur a gefen titi == English == * roadside petrol")
- 05:23, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Reɗe (Created page with "== Hausa == * Faifaye ko ɓare wani abu")
- 05:21, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɓurɓushi (Created page with "==Hausa== *Ragowa ko sauran wani abu. == English == *debris *fossil")
- 05:19, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɓullo (Created page with "== Hausa == * Baiyana ko fitowa fili == English == * Appear")
- 05:18, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɓukeke (Created page with "== Hausa == * Abu Ƙato ko mai girma sosai. == English == * Huge")
- 05:16, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɓara (Created page with "Ɓamɓare abu daga jikin Kwanson shi.")
- 05:10, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Gutsattsari (Created page with "Mayar da abu guntu-guntu.")
- 05:08, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɓamɓaro (Created page with "== Hausa == === Furuci === * /ɓamɓàro/ === Suna === '''Ɓamɓaro''' (jam’i: '''Ɓamɓarai''' ko '''Ɓamɓaro-ɓamɓaro''') # Ƙaramin yanki ko gutsattsarin abu da ya tsinke ko ya karye daga wani abu, musamman itace ko dutse. # Abu mai kaifi da zai iya caka jiki idan an taka ko an taɓa shi. === Misalai === * Ɓamɓaro ya shiga ƙafarsa yayin da yake tafiya babu takalmi. * Akwai Ɓamɓaro a ƙofar ɗaki, sai a share shi. === Ma’ana mai alaƙa === * gutsattsari...")
- 05:07, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɓamɓare (Created page with "== Hausa == === Furuci === * /ɓamɓàre/ === Suna === '''Ɓamɓare''' (jam’i: '''Ɓamɓarai''' ko '''Ɓamɓare-ɓamɓare''') # Ƙaramin yanki ko gutsattsarin abu da ya tsinke daga babban abu, musamman itace, dutse ko ƙarfe. # Abu da ya karye ya rabu kashi-kashi. === Misalai === * Ɓamɓaren itace ya shiga yatsana. * Kada ka taka Ɓamɓare a ƙasa, yana iya jiwo ƙafa. === Ma’ana mai alaƙa === * gutsattsari * tsinke * karyayye === Fassara === * Turanci: s...")
- 05:06, 17 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɓadda (Created page with "== Hausa == * Rasar da wani abu")
- 06:08, 16 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Kutsawa (Created page with "Tsiga waje ba tare da izni ba ko kuma saka wani abu wajen da ba nashi ba.")
- 06:08, 16 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Kurɗawa (Created page with "Shiga cikin waje ta Hanyar ƙarfi ba salon da aka saba ba na al'ada wato na bude ƙofa.")
- 06:07, 16 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Shiga (Created page with "Saka kai ko Kurɗawa ko Kutsawa wani waje.")
- 22:29, 12 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ƙwaɓa (Created page with "Kalma ce mai harshen damo tana nufin; # Jiƙawa tare da yamutse abu musamman kamar ƙasa ko kuma kayan abinci. # Aure === Misali == * Har yanzu basu gama kwaɓa ƙasar ba. # An ƙwaɓa maganin saura sha kawai ya rage.")
- 22:26, 12 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ɓangori (Created page with "'''Ɓangori''' ragowa ko ɓawon sauran ƙasar da aka Ƙwaɓa ko kuma siminti.")
- 22:24, 12 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Laɓɓa (Created page with "Jam'i na Lebe")
- 17:36, 8 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Aljanu (Created page with "'''Aljani''' na nufin Iskokai ko Jinnu") Tag: Recreated
- 17:35, 8 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Iskokai (Created page with "Kalamar Iskokai na nufin Aljanu")
- 17:35, 8 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Ƙwanƙwamai (Created page with "== Hausa == Aljanu ko kuma Iskokai. Ana danganta kalamar kai tsaye da ma'anar Aljanu.")
- 17:31, 8 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Gabanin (Created page with "Na nufin Kafin.")
- 20:24, 3 Disamba 2025 Gwanki hira gudummuwa created page Hoɓɓasa (Created page with "==Hoɓɓasa== ===Furuci=== * /hoɓɓasa/ ===Nau'in kalma=== * Suna (verbal noun) ===Ma'ana=== # Yin ƙoƙari mai ƙarfi, himma ko jajircewa wajen aiwatar da wani abu domin cimma wani buri ko kawo canji. # Daukar mataki da niyya wajen gudanar da wani aiki. ===Misalai=== * Ya kamata mu yi hoɓɓasa wajen samar da ruwan sha a unguwarmu. * Gwamnatin Jihar Kano tana yin hoɓɓasa wajen wayar da kan iyaye su kai ’ya’yansu makaranta. * Duk nasara tana bukatar hoɓɓasa....")
- 21:32, 2 Faburairu 2024 Gwanki hira gudummuwa protected Samfuri:Bayanin Wiktionary [Gyara=A kyale Mahukunta kawai] (indefinite) [Gusarwa=A kyale Mahukunta kawai] (indefinite) (tarihi)
- 21:30, 2 Faburairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Samfuri:Bayanin Wiktionary (Created page with "<div class="usermessage"><div class="center"> <div style="width:98%;margin-top:.7em;border:1px blie;background:#728C00;padding:.10em;text-align:center"><div align="center" style="font-size:120%"> Wannan shafin zai taimake ku domin ƙirƙirar kalmomi tare da ma'anonin su a harshen '''Hausa''' wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda '''{{NUMBEROFARTICLES}}'''. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a user ta...")
- 21:25, 2 Faburairu 2024 Gwanki hira gudummuwa protected Samfuri:Maraba [Gyara=A kyale Mahukunta kawai] (indefinite) [Gusarwa=A kyale Mahukunta kawai] (indefinite) (tarihi)
- 21:24, 2 Faburairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Samfuri:Maraba (Created page with "<poem><div class="center" style="position:relative; top:.25em; font-size:20px;"><big></big></div></div> <div class="center" style="background:#6D7B8D"><span style="font-size:medium;"> Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.</span></div> </poem>")
- 21:00, 2 Faburairu 2024 Gwanki hira gudummuwa deleted page Aljan (Akwai muƙalar a Hausa Wiktionary: content was: "'''Aljan''' wani jinsine wanda ba'aganunsu ammasuma suna rayuwa irinna mutane.<ref>https://www.dictionary.com/browse/aljan</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Aljanu ==Misalai== * Aljanu sunje saudiya ibada * Munshiga bayi sai mukaji muryan aljan ==Manazarta== Category:Halittu")
- 21:00, 2 Faburairu 2024 Gwanki hira gudummuwa deleted page Aljanu (Akwai muƙalar a Hausa Wiktionary: content was: "==Hausa== ===Suna=== '''Aljanu''' {{Audio|Aljanu.wav|furuci}} jam'i ne na aljani wato wani halitta ne da ba a iya ganin shi.<ref>https://hausadictionary.com/aljani</ref> ==Misalai== *Aljanu sun shafi matar Lado ==Manazarta== Category:Halittu")
- 13:51, 30 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa deleted page kallabi (Akwai muƙalar a Hausa Wiktionary: content was: "'''Kallabi''' wani abune da mata suke daurawa domin rufe kawunansu domin suturta gashin su .ana kuma kiran shi da dankwali == Misali == * Fatima na yawo ba dankwali == Manazarta == Category:Suna")
- 13:50, 30 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page MediaWiki:Deletereason-dropdown (Created page with "* Dalilan gogewa ** Baƙon Haure ** Ɓatawa ** Haƙƙin mallaka ** Buƙatar wanda ya ƙirƙira ** Babu hujja ** Akwai muƙalar a Hausa Wikipedia")
- 08:32, 26 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa changed protection settings for Babban shafi [Gyara=A kyale Mahukunta kawai] (indefinite) [Gusarwa=A kyale Mahukunta kawai] (indefinite) (tarihi)
- 00:04, 21 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Maƙogoro (Created page with "==Hausa== ===suna=== '''Maƙogoro''' hanyar Haɗiya.")
- 00:03, 21 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Haɗiya (Created page with "==Hausa== ===Aikatau=== '''Haɗiya''' shigar abinci ko abin sha cikin ciki. == Misali == Yana da Maƙogoron haɗiya. == A wasu harsuna == * English = Swallow")
- 23:28, 20 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Zurma (Created page with "==Hausa== ===Aikatau=== '''Zurma''' faɗawa cikin rami ba zato ba tsammani.")
- 23:27, 20 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Afkawa (Created page with "==Hausa== ===Aikatau=== '''Faɗawa''' ko Zurmawa ta wani abu musamman gini ko rani na haƙar ma'adinai. == Misali == * Rami ya afka da masu haƙar ma'adinai.")
- 23:24, 20 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Haiƙe (Created page with "==Hausa== ===Aikatau=== '''Haiƙe''' faɗawa ko Afkawa wani musamman da niyyar faɗa. == Misali === * Saboda yana jin shakka ta shi yasa ya kasa haiƙe min * Ba zan haiƙe masa ba a banza a kan siyasa.")
- 23:17, 20 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Rijiyar Kusugu (Created page with "==Hausa== ===Suna=== '''Rijiyar Kusugu''', Rijiya ce mai cike da ɗimbin Tarihi a ƙasar Hausa. Rijiyar tana da nasaba da samuwar Masarautun ƙasashen Hausa.")
- 14:20, 18 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Ikilisiya (Created page with "== Hausa == '''Ikilisiya''' wajen bautar Kirista. ==A wasu harsuna== * English - Church")
- 15:19, 17 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Gezawa (Created page with "==Hausa== ===Suna=== '''Gezawa''' {{Audio|Gezawa.wav|furuci}} gari ne kuma ƙaramar hukuma a jihar Kano.")