Lugurdi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Lugurdi a Hausa tana nufin Frederick Lugard, wani Baturen mulkin mallaka na Birtaniya da ya yi mulki a Najeriya a zamanin Turawan mulkin mallaka.[1] [2] [3]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,17
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,20
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,27