Da-nasani
Appearance
Hausa
[gyarawa]Da-nasani shine mutumin ko matar da suka aikata wani abu sai daga baya abin yazo ya dame su.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Audu fah da nasanin rabuwa da larai yake yi
- Larai tazo tayi abu amma kuma duk yazo ya dame da sai da nasani take yi
- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,64
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34