Angon-karni
Appearance
Angon-karni shine magidanci da aka yi ma sabuwar haihuwa.
Misali
[gyarawa]Sani ya zama angon-karni saboda matar shi ta haihu.
Angon-karni shine magidanci da aka yi ma sabuwar haihuwa.
Sani ya zama angon-karni saboda matar shi ta haihu.