Jump to content

/

Daga Wiktionary

Slash layi tsaye mai karkata – ana amfani da shi don raba abubuwa, kamar kwanaki, hanyoyin yanar gizo, ko zabuka.

Suna

[gyarawa]

Slash Layi mai karkata

Bayani

[gyarawa]

Ana amfani da shi wajen rarrabe abu.

Fassara

[gyarawa]
  • English: Slash/
  • Hausa: Layi me karkata

Misali

[gyarawa]
  • Shi/Ita
  • Ina gayyatar ka/ki wajen daurin Aure na