An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.
Hausa
Alaiyaho a kasa
Alaiyaho ko Alayyaho ko Alayyahu wani ganyene da'ake shukashi a lambu ana amfani dashi wajan yin miya.
Ganye ne da yake da sinadarai masu gina jikin dan Adam.[1]
Misali
munje lambu munsuyoma maman tani alaiyaho zatayi miyan waina..