Jump to content

Ruwa

Daga Wiktionary
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.

Ruwa ruwa abu ne mai amfani ga rayuwa, Kamar shan ruwa, Da kuma wanka dashi. Da dai sauran su.[1]

Misalai

  • Anyi ruwa yau
  • Zan sha ruwa
  • Ɗebo min ruwa a ƙwano
  • Ruwa da abinci akwai dadi
  • Iya ruwa fidda kai

Karin Magana

  • Ruwa abokin aiki
  • Ruwa ba sa'ar kwando bane
  • Ruwa baya tsami banza

A wasu harsunan

English: Water

ruwa Dan wasa ne da ke cikin ƴan wasan Langa

Manazarta