Jump to content

In'ina

Daga Wiktionary
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.

In'ina About this soundIn'ina  dai ya kasance wani kalmace da take nufin sarƙewar magana wanda ake haifar mutum dashi.[1]

Misalai

  • Tana in'ina matuƙa
  • Duk da tana in'ina na fahomci maganarta.

Fassara

  • Turanci: Slutter

Manazarta