Jump to content

Gujjiya

Daga Wiktionary
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.

GujjiyaAbout this soundGujjiya  Wani nau'in abinci ne mai bawo Yayan ta na kama da wake amman ana cin su kamar gyada.[1]

Misalai

  • Yara na tallan gujjiya

Manazarta