Gishiri
Appearance
Hausa
=Suna
Gishiri wani nau'in sinadari ne da ake sawa a abinci kuma yana ƙarawa miya daɗi. [1]
Gallery



Misalai
- Hasana tayi miya tamanta batasa gishiri ba.
- Dafa duka da intaji gishiri daɗi.
Manazarta
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,154