Jump to content

Dambu

Daga Wiktionary
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.

DambuAbout this soundDambu.ogg  wani abincin hausawa ne da ake sarrafa shi da masara Ko kuma shinkafa. Wasu na amfani da manja wasu kuma da mangyada suke cinsa harda wake.

Misalai

  • Dambu da mai abincin hausawa.
  • Cin Dambu sai da ruwa kusa.