Jump to content

Cinya

Daga Wiktionary
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.

Cinya About this soundCinya  Wani bangarene daga jikin ɗan adam ana kiranta a kalmar hausa cinya.

Misalai

  • Ana radin cinya ta sa a gidan mu za'a dafa mana
  • Audu ya karye a cinya wajen kwallo

Karin Magana

  • Cinyar Sa kinfi karfin mai hadama

Fassara

jam'i

Cinyoyi

  1. Turanci:thigh
  2. Larabci: Al-fakiz

Manazarta

[1]

  1. HAUSA DICTIONARY KOYON TURANCI KO LARABCI CIKIN WATA BIYU, WALLAFAWA:MUHAMMAD SANI ALIYU, ISBN:978-978-56285-9-3