Jump to content

Bingiri

Daga Wiktionary
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.

Bingiri About this soundBingiri  na nufin barci ya kwashe mutum a lokacin da bai shirya mai ba[1] [2] [3]

Misalai

  • Audu ya bingiri ana cikin kallon kwallo.

Manazarta