Jump to content

Alkunya

Daga Wiktionary
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.

Alkunya About this soundAlkunya  Yana nufin mutun mai kawaici sosai.[1] [2]

Misalai

  • Tana da alkunya wajen baƙi.
  • Bala ya cika alkunya.

Fassara

  • Turanci: Shy

Manazarta

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,164
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=shy