An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.
Hausa
AddabaAddaba(help·info) yana nufin Takura, ko kuma wani ya takura maka, ko kuma kaida kanka ka shiga wani mawuyacin hali.[1]
Sunajam'i. Addababbu
Misali
Wani ɓera ya addaban' aɗakina wallahi.
Kai wa'innan yaran wallahi addababbu ne sun fitineni.