Jump to content

Babban shafi

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 02:48, 11 Faburairu 2021 daga Minorax (hira | gudummuwa) (obs tag)
Barka da zuwa!
Hausa Wiktionary
Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa!

Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.

Wannan shafin zai taimake ku domin kirkirar kalmomi taré da ma'anonin su a harshen Hausa wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda 4,177. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a Tattaunawa, ko idan kuna son kuyi amfani da haruffan Larabci ko ta Farsi.) Domin ƙarin bayani duba a shafin Wikipedia


Lahadi 23 Agusta 2026

Article #4,177 :

20 Agusta 2026

Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .