Jump to content

Ƙuruciya

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 19:42, 19 Agusta 2026 daga M I Idrees (hira | gudummuwa) (Karin Magana)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Suna

Ƙuruciya na nufin wasu shekaru ne da mutum zai kasance cikin wauta da rashin hankali.[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:Youthfulness
  • Larabci:الشباب

Misali

[gyarawa]
  1. Tanko ya cika ƙuruciya
  2. Musa yafi Tanko rashin ƙuruciya
  3. Yadda Ɗanlami yake aikin nan hada ƙuruciya

Karin Magana

[gyarawa]
  1. Ƙuruci dangi hauka

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman, Roxana M.A Newman, 1977:Sabon Ƙamus Na Hausa Zuwa Turanci. ISBN 0195753038. P, 78