Ƙuruciya
Appearance
Hausa
Bayani
Suna
Ƙuruciya na nufin wasu shekaru ne da mutum zai kasance cikin wauta da rashin hankali.[1]
Fassara
- Turanci:Youthfulness
- Larabci:الشباب
Misali
- Tanko ya cika ƙuruciya
- Musa yafi Tanko rashin ƙuruciya
- Yadda Ɗanlami yake aikin nan hada ƙuruciya
Karin Magana
- Ƙurci dangi hauka
Manazarta
- ↑ Paul Newman, Roxana M.A Newman, 1977:Sabon Ƙamus Na Hausa Zuwa Turanci. ISBN 0195753038. P, 78