Jump to content

Ƙuruciya

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 14:13, 19 Agusta 2026 daga M I Idrees (hira | gudummuwa) (Manazarta)

Hausa

Bayani

Suna

Ƙuruciya na nufin wasu shekaru ne da mutum zai kasance cikin wauta da rashin hankali.[1]

Fassara

  • Turanci:Youthfulness
  • Larabci:الشباب

Misali

  1. Tanko ya cika ƙuruciya
  2. Musa yafi Tanko rashin ƙuruciya

Karin Magana

  1. Ƙurci dangi hauka

Manazarta

  1. Paul Newman, Roxana Ma Newman, 1977:Sabon Ƙamus Na Hausa Zuwa Turanci. ISBN 0195753038. P, 78