Jump to content

Ƙuruciya

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 12:56, 19 Agusta 2026 daga M I Idrees (hira | gudummuwa)

Hausa

Bayani

Suna

Ƙurciya na nufin wasu shekaru ne da mutum zai kasance cikin wauta da rashin hankali.

Fassara

  • Turanci:Youthfulness
  • Larabci:الشباب

Misali

  1. Tanko ya cika ƙuruciya
  2. Musa yafi Tanko rashin ƙuruciya

Manazarta