Daudau
Appearance
Daudau Kalmar a Hausa tana nufin gaggawa ko hanzari mara tsari, wato yin abu cikin sauri ba tare da natsuwa ko shiri sosai ba.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Ya shiga daudau wajen kammala aikin. (Ya yi gaggawar kammala shi.)
- Kada ka yi daudau wajen yanke hukunci. (Kada ka yi hanzari ba tare da tunani ba.)
- A wasu mahallai, kalmar na iya nuna ruɗani ko kai-komo cikin sauri. Ma'anar takan danganta da yadda aka yi amfani da ita a cikin jimla.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P, 10
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,21
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,27