Jump to content

Amana

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 10:28, 17 Mayu 2026 daga Abubakar Kaddi (hira | gudummuwa)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Hausa

[gyarawa]

Amana About this soundAmana  Tana nufin bada kaya ko wani abu mai mahimmanci ajiya ga wanda aka amince ma wa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Anba Lado amanar kuɗin Auwal.
  • Aminu mai riƙon amana ne sosai.
  • Matan habu tariƙemashi amana sosai.
  • Ba'a son mutum ya kasance mai cin amana
  • Cin amana yazama ruwan dare game gari

Manazarta

[gyarawa]