Jump to content

Jami'i

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 09:03, 10 Afirilu 2026 daga IB Muazzam (hira | gudummuwa) (Bayani)

Hausa

Bayani

Jami'i shine ma'aikacin da Gwamnati ta ɗauke shi aiki domin ya bada Kariya/ Tsaro, na farin kaya ko na kaki. [1]

Misali

  • Ado jami'in tsaro ne.
  • Naga jami'in tsaron DSS a gidan.

Manazarta

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,201