Jami'i
Appearance
Hausa
Bayani
Jami'i shine ma'aikacin da Gwamnati ta ɗauke shi aiki domin ya bada Tsaro, na farin kaya ko na kaki. [1]
Misali
- Ado jami'in tsaro ne.
- Naga jami'in tsaron DSS a gidan.
Manazarta
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,201