Jump to content

matsa

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 18:56, 1 Faburairu 2026 daga Umar A Muhammad (hira | gudummuwa)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Matsa wata kalma ce dake nuna matsewar wani abu abu tsukewa a haɗe shi wuri guda

Misali

[gyarawa]
  • Jafaru ya matsa hannu
  • Talatu ta matsa masa lemo a baki

Matsa abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine wani abu da yayi nisa da wani sai a dauko a ajiye shi kusa

Misali

[gyarawa]
  • Dan ladi ya matsa kusada taron yanzu
  • An nemi salisu da ya matsa kusa