Jump to content

Aibi

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 13:29, 31 Disamba 2025 daga Salisu Adamu (hira | gudummuwa)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Hausa

[gyarawa]

AibiAbout this soundAibi  aibi Shine Kaman a tambaya halayan mutun. Misali Menene Halin Musa. Aibi na nufin kasawar wani abu. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado bayasan ganin aibin danshi
  • Burinka kaga aibi na a cikin jama'a

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.