Jump to content

Walawa

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 14:50, 27 Disamba 2025 daga M Bash Ne (hira | gudummuwa) (Hausa)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Hausa

[gyarawa]

(Jam'i: Walwala) Samun yanayi na yanci da nishadi da kwanciyar hankali.

Misalai

[gyarawa]
  • Yan kasar jamhuriyar Nijar suna Walawa
  • walawa a turai sai da takardun gaskiya

English

[gyarawa]
  • Liberty

Manazarta

[gyarawa]