Jump to content

Da'a

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 15:47, 12 Nuwamba 2025 daga Umar A Muhammad (hira | gudummuwa)

```ɗa a, ' kalmace wanda hausawa suka arota daga larabci, kuma suke anfani da ita, idan akace da'a kyawawan halaye, hali nagari.

Hausa

Ɗa'a About this soundfuruci  yana nufin yin biyayya ko nuna halin kirki gaba da kai.