Jump to content

Agwaluma

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 20:04, 18 Agusta 2025 daga Pharouqenr (hira | gudummuwa)

Hausa

Agwaluma a kwano

Agwaluma About this soundAgwaluma  wani irin tsirone kubul kubul yana da kwallaye a ciki.[1]

Misalai

  • Yara na wasa da kwallon agwaluma

Agwalumar da na sha jiya akwai tsami

A wasu Harsuna

  • English - African Star Appple

Manazarta