Jump to content

Koko

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 18:30, 19 Mayu 2025 daga M Bash Ne (hira | gudummuwa) (Bayani)

Hausa

Suna

Koko

Bayani

KokoAbout this soundKoko  Abin sha ne na Hausawa suna yin shine da markaɗaɗɗen dawa ko Gero ko Maiwa.

Misalai

  • Sani nason shan ƙoƙon gero
  • Galibi ana shan ƙoƙo da kosai
  • Musa ya bata jikinshi da koko.

Bayani

Koko wani abu ne wanda ake amfani da shi wajen zuba abin sha ko musamman fulani ke amfani da shi wajen dama fura

Misali

  • An zuba mani fura a Koko
  • Yar fulani tayi damu a koko