Jump to content

Adashi

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 18:55, 22 Maris 2025 daga Mahuta (hira | gudummuwa)

Hausa

Adashi abune da akeyi domin a tarakuɗi abama mutum ɗaya.[1] About this soundAdashi 

Suna jam'i. Adashina

Misalai

  • mamammu tabani kuɗin adashen halima.
  • zam biyaka kuɗinka ammasai nakarɓa kuɗin adashena.

Manazarta