Jump to content

Hujja

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 22:38, 9 Agusta 2024 daga Salisu Adamu (hira | gudummuwa)

Hausa

Hujja na nufin dalilai da ke tabbatar da abu kamar shaida. [1] [2]

Suna jam'i.Hujjoji

Misalai

  • Kazo da hujja
  • Bashi da hujja na fita

Fassara

  • Turanci:da Evidence

Manazarta

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,143
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,222