Jump to content

Mangala

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 15:33, 30 Maris 2024 daga Khadija9222 (hira | gudummuwa)

Mangala wani nau'in abun ɗaukar kayan ne wanda ake yi ko sarrafa su da buhu, musamman kayan da jaki ke dauka,kamar kasa,taki da sauran su.[1][2]

Misali

  • Ai jakin nan yau sai da ya kawo mangala biyar ta ƙasa

Manazarta

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.60. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,57