Jump to content

Wa'adi

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 09:05, 16 Faburairu 2024 daga Umar A Muhammad (hira | gudummuwa) (Nayi gyara)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Wa'adi kalma ce da take nuna lokacin abu yayi. A turance ana kiran wannan kalmar da deadline.

Misali

[gyarawa]
  1. wa'adin mai gidan yayi
  2. wa'adin saukan mai bada umarni a ma'aikatan yayi.
  3. Ana jiran waa dinsa yayi