Jump to content

Laushi

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 13:21, 10 Faburairu 2024 daga Abubakr1111 (hira | gudummuwa)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Laushi ko taushi kalmace dake nufin sauki gurin latsawa. Ko kuma abinda aka niƙa ko wani abu mai gari.

Misali

[gyarawa]
  • Idan ka kai min niƙa injin Bala kace ya niƙa min da laushi.
  • Gaskiya fulawar tana da laushi sosai