Jump to content

Shahidi

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 15:15, 8 Faburairu 2024 daga Umar A Muhammad (hira | gudummuwa) (Nayi gyara)

Hausa

Shahidi na nufin mutun Wanda ake kyautata zaton akanshi zai shiga aljannah kamar yadda manzon Allah (s.a.w) yafada.

MISALI

  • Wanda yafada ruwa yarasu yayi shahada.
  • Wanda ciwon ciki yayi ajalinshi yayi shahada
  • Mace Mai ciki inta rasu wajen haihuwa