Aminci
Appearance
Hausa
Suna
Aminci
Aminci (help·info)(jam'i:Amintattu) Na nufin yarda ko aminci.[1]
Fassara
- Turanci (English): Harmony, Trust
- Larabci (Arabic): ainsijam - انسجام
- Faransanci (French): harmonie
Misali
- Amincin Allah ya ƙara tabbata a gare sa
Misali
- Na yarda da wane
- Na Aminta da wane
Manazarta
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.