Jump to content

totuwa

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 12:28, 23 Janairu 2024 daga Hauwau sulaiman (hira | gudummuwa) (Bayani)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

totuwa Asalin inda hancin tsabar masara yake kafe kafin a ɓanɓareshi.bayan an bambareshi se a shanya toton ana amfani dashi a hura wuta ayi girki.

Misali

[gyarawa]
  • Ana sarrafa totuwar masara.
  • Sun zubarda totuwar masara.