Jump to content

Sabulu

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 17:58, 22 Janairu 2024 daga Hauwau sulaiman (hira | gudummuwa) (Misalai)
sabulu mai kunfa

Sabulu About this soundSabulu  Wani abune wanda yake da kunfa Ana wanka da wanki dashi.

Suna

jama'i.Sabulai

Misalai

  • Nayi wanka da soso da sabulu
  • Nayi wanki da sabulun May Soap
  • Sabulun ya narke a ruwa.

[1]

Manazarta

  1. Neil Skinner,1965:Kamus na Turanci da Hausa.ISBN9789781691157.P,169