Guga
Appearance
Hausa
...Guga... wata abuce wacce ake amfani da ita domin debo ruwa a rijiya.. akwai ta ƙarfe akwai ta fata.
Hausa
Guga
Guga (help·info) wani abin debo ruwa ne daga cikin rijiya wanda ake dinka shi da tub din tayar mota.
Guga wani aiki ne na goge wani abu.
Misali
- gugar kaya (tufafi).
- gugar kafa (kaushi).