Jump to content

Gyada

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 12:45, 21 Janairu 2024 daga Mahuta (hira | gudummuwa)

Hausa

Gyaɗa a kwando

Gyaɗa About this soundGyada  wani nau'in abinci ce da ake ci don marmari sau da yawa ba don yunwa ba sannan tana sanya ƙishi. Anan amfani da ita wajen sarrafa wasu kayan abinci kamar Man-gyaɗa ƙuli-ƙuli/ƙarago, kunu, Miyan taushe/fate da dai sauran su. [1] [2]

Misalai

  • Na sha Kunun gyaɗa jiya.
  • Manomi ya noma gyaɗa.
  • Lago ya ci gyaɗa mai gishiri

Manazarta

Gyada wata hanya ce da mutun keyi magana ba tare da ya furta wata kalma ba

Misali

  • Dini Yana gyada kansa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,76
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,115