Jump to content

Agwaluma

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 09:42, 16 Janairu 2024 daga Gwanki (hira | gudummuwa) (Misalai)
Agwaluma a kwano

Agwaluma About this soundAgwaluma  wani irin tsirone kubul kubul yanada kwallaye a ciki.[1]

Misalai

  • Yara na wasa da kwallon agwaluma

A wasu Harsuna

  • English - African Star Appple

Manazarta