Jump to content

Adabi

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 16:04, 18 Disamba 2023 daga Salisu Adamu (hira | gudummuwa)

AdabiAbout this soundAdabi  Al'adun hausawa na gargajiya da aka samu ta baka ko aka rubuta su. [1]

Misalai

  • Audu masanin ne kuma marubucin adabi
  • Adabin baka

Manazarta

  1. Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.