Jump to content

Abba

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 09:29, 6 Nuwamba 2023 daga Abubakr1111 (hira | gudummuwa)

Abba wannan kalmar larabci ne wanda take nufin mahaifi] aturance ana kiranshi da Father.[1] [2]

Misali

  • Kai wannan shine abba na shiya haifeni.
  • Abba na yarasu.

Manazarta

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,