Jump to content

kankane

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 10:50, 26 Satumba 2023 daga Rukayya95 (hira | gudummuwa) (#WOCI)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)

Kankane Lua error in Module:debug at line 307: Audio file "Kankane.ogg" not found.
Samfuri:Category handler Harkar kasuwanci ta in da mutun ɗaya ke mamaye sayar da kaya, akwai masi siya amma murun ɗaya ya mamaye kasuwancin. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ɗan Kasuwan ya kanakane harkar azurfa
  • Ta kankane siya da siyar da atamfa

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Monopoly

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,174