Katako
Appearance
Hausa
Katako
Katako (help·info) ya kasan ce wani itace ne wanda ake samar dashi daga iccen bishiya ake sarrafshi da wani nau'in inji da nasara ya ƙirƙira na musamman na haɗa katako.
Misali
- Kujerar katako.
- motar katako.
=Manazarta=Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,168