Jump to content

Burodi

Daga Wiktionary
Sake dubawa tun a 10:03, 14 Mayu 2023 daga 105.112.227.93 (hira) (#WPWAWSASC)
(bamban) ← Tsohon zubi | Zubi na yanzu (bamban) | Zubi na gaba → (bamban)
Burodi

Burodi'About this soundBurodi  abince ne da ake yinshi da filawa domin amfanin jana'a.

[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Shayi da burodi
  • Gidan hada burodi

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,19
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,30